Islamic Sadeqin Website
Game da Mu
Alaka da Mu
 • IDRIS AL’HUSAINI

  An haife shi a garin “Maulaya Idris” a shekarar 1967, ya rayu a garuruwan Maroko, a kasrul kabir, da maknas, da ribad, saboda tiransifa ta ayyukan babansa na ma’aikatar noma da yake yi. Ya rayu a cikin iyali da yanayi na jama’ai wayayyiya da son ‘yanci da tunani da hankali. Yana cewa: Na rayu a cikin gidan dab a a dukan yaran [Ci gaba...]

 • Ku Yi Mana Bayani Game Da Hakikanin Hakkin Musulmi A ...

  Daga cikin mafi girma da kyawun abin da Musulunci ya yi kira zuwa gareshi shi ne ‘Yan’uwantaka tsakanin musulmi a kan duk sassabawarsu da martabobinsu da mukamansu. Kamar yadda mafi munin abin da musulmi suka yi a yau da kuma kafin yau shi ne, sakacinsu wajan riko da wannan ‘yan’uwantaka [Ci gaba...]

 • AYATUL-LAHI SAYYID MURTADHA ASKARI (R)

  An haifi Sayyid Murtadha Askari a garin samarra a takwas ga watan jimada sani, shekarar 1323 H. Ya yi karatun a hauzar garin a cikin mukaddimat, abokin karatunsa a wannan lokacin shi ne mai littafin “Ma’alimul Usul” sheikh Abbas Ali Islami, bayan shekara ta 1349 H. [Ci gaba...]

 • DUNIYAR ABOKAI


  • Marubuci : -
  • Mafassari : MUHAMMAD AWWAL BAUCHI
  • Mai Yadawa : MU'ASSASAR AL-BALAGH
  • Ranar Yadawa : -

AHLUL-BAITI (ZURIYAR MANZON ALLAH)

Manzon Allah (s.a.w.a.) ya ce: "Ni mai bari muku nauyaya biyu ne tare da ku, littafin Allah da dangina, mutanen gidana (ahlulbaiti) wadanda in kun yi riko da su ba za ku taba bata ba [Ci gaba...]

Duba zuwa ga muhimmancin al'amuran wayarwa ...

Bayan sanin hadafin hukumar Jagoran Duniya (a.s) sai mu yi kokarin sanin tsarin da zai gudanar domin kaiwa ga wannan hadafin. Idan mun duba ruwayoyi masu yawa da suka zo game da tsarin hukumarsa (a.s) zamu ga sun kasu gida uku ne kamar haka: tsarin wayewa da al'adu, tsarin zamantakewar al'umma, da, tsarin tattalin arziki. Sanannen abu ne cewa sakamakon nisanta da koyarwar Kur'ani da [Ci gaba...]

Mafi Dubawa

Makaloli / MUKAMIN AHLUL BAITI (A.S)
Masana / IMAM AYATULLAH RUHULLAH AL-MUSAWI
Gidan Littafi / AHLULBAITI (A.S) MUKAMINSU HALINSU
Tambaya da Amsa / shin da gaske ne
Shubuhohi / Shin zaku iya yi
Masu zama Shi'a / DR. TAJUDDIN AL\'JA\'UNI
Mukabala /

Sabo

Makaloli / KOYARWAR AHLUL BAITI (A.S
Masana / ASSAHIB BN UBBAD, BABBN
Gidan Littafi / WAYEWAR MATASA
Tambaya da Amsa / shin da gaske ne
Shubuhohi / Me zaku ce game
Masu zama Shi'a / DR. TAJUDDIN AL\'JA\'UNI
Mukabala /