Islamic Sadeqin Website
Game da Mu
Alaka da Mu

HIJABI LULLUBIN MUSULUNCI (3)

5- Shubhohi Kan HijabiTambaya a nan ita ce dai: shin masu inkarin ci gaba (kasashen Turai) za su iya yarda da hijabi tattare da irin fahimtar da suka yi masa na cewa shi wani kokari [Ci gaba...]

Muna son cikakken bayanin siffofin mataimakan ...

Samuwar mataimaka wadanda suka dace da juyi da kuma daukar nauyin ayyukan hukuma yana daga cikin abin da zai tabbatar da sharuddan samuwar tabbarar juyin Imam Mahadi (a.s), wannan kuwa sananne ne cewa juyi mai jagora daga Ubangiji yana bukatar mataimaka da suka dace da shi. Don haka ne daya daga shi'ar Imam Ja'afar Sadik (a.s) mai suna Sahal dan Hasan Khurasani yana cewa [Ci gaba...]

Mafi Dubawa

Makaloli / MUKAMIN AHLUL BAITI (A.S)
Masana / IMAM AYATULLAH RUHULLAH AL-MUSAWI
Gidan Littafi / AHLULBAITI (A.S) MUKAMINSU HALINSU
Tambaya da Amsa / shin da gaske ne
Shubuhohi / Shin zaku iya yi
Masu zama Shi'a / DR. TAJUDDIN AL\'JA\'UNI
Mukabala /

Sabo

Makaloli / KOYARWAR AHLUL BAITI (A.S
Masana / ASSAHIB BN UBBAD, BABBN
Gidan Littafi / WAYEWAR MATASA
Tambaya da Amsa / shin da gaske ne
Shubuhohi / Me zaku ce game
Masu zama Shi'a / DR. TAJUDDIN AL\'JA\'UNI
Mukabala /